Wata sabuwa: wasu da ke yiwa Elrufa'i kamfen a facebook sunce zasu daina
A cewar matasan dai sun ce Elrufa'i baya tausayin mutanen Kaduna kuma akan haka sun yanke shawarar goge shafin Facebook da suke amfani dashi wurin yi masa kamfen din takarar shugaban kasa 2023 .
Sun ce zasu dauki matakin nan da kwanaki goma sha huɗu masu zuwa.
Wasu masu cibiyar shafin suma ba'a bar su a bayaba wajen tofa albarkacin bakinsu kamar yadda zaku gani a hotunan dake kasa.
Comments
Post a Comment