Pogba ya nuna kishin addininsa
Babban dan kwallon duniya Paul Pogba ya nuna kishin addininsa.
Hakan ta farune a lokacin da yazauna akan teburin ganawa da 'yan jarida sai ya lura an ajiye kwalbar giya akan teburin a gabansa inda a nan take ya kawarda kwalbar giyar daga gabansa.
Dama dai sanannen abune cewar Shan giya haramunne a musulunci , haka kuma shi Pogba musulmi ne shiyasa ya dauki matakin .
Comments
Post a Comment