Nafiso in zama tamkar Ronaldo akan in zama prime minister inji Rashford.
Dan wasan Manchester United ya himmantu wajen ganin ya inganta wasansa zuwa mataki na gaba duk da kasancewar tasirin da yakeda a fagen siyasar kasarsa.
pub-5309505742031004
Dan wasan gaba na Ingila Marcus Rashford yace shi yafiso ya zama tamkar Ronaldo wasansu da zasu kara da Scotland a gasar Euro 2020 akan ya zama sabon prime minister na Burtaniya.
Comments
Post a Comment